iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Babban sakatare na kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon zai gabatar da jawabi ta tashar Al-Manar a ranar Juma'a mai zuwa da karfe 8:30 na dare a kan azumin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487108    Ranar Watsawa : 2022/03/31